Monthly Archives

May 2017

Shafinku Ya Cika Shekara 10

Wadanda suka saba karanta wannan shafi tun farkon farawa sun san cewa a duk karshen zango, mukan zauna don yin waiwaye, abin da Malam Bahaushe ke kira "Adon tafiya."  A yanzu shekarun wannan shafi namu goma kenan da watanni shida cif-cif. …