Browsing Category
Addini da Rayuwa
Gaskiya da Gaskiya (13): Idan Bera da Sata…(3)
Sai mun gyara halayenmu da dabi'unmu da alakokinmu da junanmu sannan kasa za ta gyaru. Wajibi ne kowa ya kamanta…
Gaskiya da Gaskiya (12): Idan Bera da Sata…(2)
Wajibi ne kowane dan Najeriya ya gyara halinsa, wajen kasuwanci ko mu'amalarsa da sauran jama'a, muddin muna son…
Gaskiya da Gaskiya (11): Idan Bera da Sata…(1)
Idan shugabbanninmu na da laifi wajen lalacewar kasarmu kamar yadda muke yawaita fadi, to, a daya bangaren, mu ma…
Gaskiya da Gaskiya (10): Ni’imar ‘Ya’Ya – Me Ka Koya Daga…
'Ya'ya na daga cikin ni'imar da Allah Yayi wa bayinsa a wannan duniya. Kai hatta ma a Aljanna. A tare da cewa mu…
Gaskiya da Gaskiya (9): Da Me Ka Fi Su?
Duk masu zagin Sahabban Manzon Allah (SAW) babu wani abu guda daya da za su iya dagawa su nuna, wanda zasu kira da…
Gaskiya da Gaskiya (8): Kashe Sheikh Muhammad Auwal Adam Albani
Allah jikan Sheikh Muhammad Auwal Adam Albani, ya sa Aljannar Firdausi ce makomarsa, amin.
Gaskiya da Gaskiya (7): Amfanin Ilimi, Aiki!
Idan babu aiki da kamantawa, duk yawan ilimi ya zama hutun jaki da kaya. Allah ka bamu ikon kamanta abin da ka…
Gaskiya da Gaskiya (6): “Ghost Workers”
Da yawa cikin ma'aikatan da gwamnatin tarayya da na jihohi ke biyansu albashi, babu su a hakikanin rayuwa. Sunaye…
Gaskiya da Gaskiya (5): …Sai an Tsangwameka!
Duk yadda ka kai da kintsuwa, da hakuri, da juriya, da kyautatawa, sai an tsangwameka. Wannan sunna ce ta rayuwa,…
Gaskiya da Gaskiya (4): Neman Zabin Allah…!
A duk abin da za kayi, wanda halal ne gareka, amma baka san yadda karshensa zai kasance ba, ka nemi zabin Ubangiji.…
Gaskiya da Gaskiya (3): Cin Amana!
Mafi girman cin amana shi ne ka ha'inci wanda ya fi kowa wajen amince maka. A wannan kissa mai ta da hankali, mai…
Gaskiya da Gaskiya (2): Zuciya, Ma’aunin Dan Adam!
Daga cikin kyauta mafi tsada da Allah Yayi wa dan Adam akwai zuciya da ya bashi. Ita ce gabar dake gaya wa dan…