Browsing Category
Fasaha
Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (6)
Ɓangaren SoC ya ƙunshi manyan na’urori guda bakwai ne. Waɗannan na’urori dai su ne ke da alhalin tafiyar da sauran…
Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (5)
Kasancewar wayar salula na’ura ce da ake tare da ita a jiki a kowane lokaci, saboda yanayin girmanta (shi yasa ake…
Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (4)
Daga bayanan da suka gabata mai karatu zai fahimci saurin ci gaba da ake samu wajen ingantawa da kuma ƙarfafa girma…
Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (3)
Ma’adanar ROM na iya ɗaukan zallar bayani a sigar rubutu. Tana iya ɗaukan bayanan sauti (Audio). Tana iya ɗaukan…
Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (2)
Dukkan wayoyin salula masu amfani da sikirin nau’in LCD suna sarrafa haske da launi ne ta amfani da fasahar…
Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (1)
Manyan babbar manhajar wayar salula dake cin kasuwansu yanzu su ne: “Android”, wanda kamfanin Alphabet (ko Google)…
Nan Gaba Za A Fara Amfani Da Keɓantaccen Suna (Username), Maimakon Lambar Wayar…
Manufar samar da wannan tsari dai, shi ne don tabbatar da ƙarin tsaro ga masu amfani da wannan manhaja, musamman na…
YouTube: Taska Mafi Tsada Da Haɗari a Intanet (3)
Mafi muni cikin ire-iren waɗannan tashoshi shi ne wanda ke ɗauke da hoton wani cikin manyan malamai a ɓangare ɗaya,…
YouTube: Taska Mafi Tsada Da Haɗari a Intanet (2)
A shafin YouTube akwai tsofaffin saƙonnin bidiyo masu ɗauke da abubuwan tarihi da suka wuce da daɗewa; wasu ma tun…
YouTube: Taska Mafi Tsada Da Haɗari a Intanet (1)
Saye wannan shafi ko dandali na YouTube daga waɗancan matasa yasa kamfanin Google ya jinginar da asalin shafinsa na…
Matsaloli da Hanyoyin Inganta Tsarin “Cashless” A Najeriya (2)
Dole ne bankunan kasuwanci su ƙara inganta tsarin sadarwa wajen aikawa da karɓan kuɗaɗe, tare da inganta manhajoji…
Matsaloli Da Hanyoyin Inganta Tsarin “Cashless” A Najeriya (1)
Ƙaranci da rashin ingancin wutar lantarki ya taimaka wajen haddasa tsadar rayuwa a Najeriya. Daga cikin abin da…