Browsing Category
Fasaha
Manyan Fasahohi 5 Masu Tasiri a Duniya Waɗanda Har Yanzu Galibin Mutane Basu…
Manufar samar da fasahar AI shi ne, maimakon aikin da kake yi akan kwamfuta, ta hanyar ba ta umarni kai tsaye,…
Fasahar “SMS”: Shekaru 30 Bayan Ƙirƙira (3)
A nan gida Najeriya ma mun ga tasirin wannan fasaha. A farkon bayyanar wayar salula jama’a sun fuskanci caji mai…
Fasahar “SMS”: Shekaru 30 Bayan Ƙirƙira (2)
Saboda shaharar fasahar saƙon tes, a ƙasar Jafan an samu yaɗuwar wata sabuwar hanyar yaɗa adabi a shekarar 2003,…
Fasahar “SMS”: Shekaru 30 Bayan Ƙirƙira (1)
Ga masu bibiyar wannan shafi namu mai albarka, shekaru kusan 11 da suka gabata mun gabatar da jerin maƙaloli na…
Dambarwa: ‘Yan Sa’o’i Kaɗan Bayan Karɓan Ragamar Shugabancin…
Shigansa hedikwatan kamfanin ke da wuya, nan take wasu daga cikin manyan ma’aikatan kamfanin suka ajiye aikinsu. …
Nazari Kan Karin Harajin Kudin Kiran Waya Da Na “Data”
An kiyasta cewa idan wannan sabuwar doka ta Karin haraji ta fara aiki, kamfanonin wayar salula za su kara yawan…
Abubuwan Lura Cikin Sabuwar Dokar NITDA (2)
Duk da cewa abu ne da zai iya daukan lokaci, amma tattaunawa da masana kan harkar sadarwa na zamani zai taimaka…
Abubuwan Lura Cikin Sabuwar Dokar NITDA (1)
A sashe na 1, sakin layi na 5 na wannan sabuwar doka, an tabbatar da cewa duk wanda ya dauko sakon da wani ya…
Hanyoyin da Kafafen Sadarwa Na Zamani Ke Bi Wajen Kayyade Masu Amfani Da…
Daga cikin hanyoyin samar da tsari akwai shardanta yin rajista, wanda ya kunshi bayar da bayanai irin: suna, da…
Me Yasa Hukumomin Kasashen Duniya Ke Kayyade Tsarin Ma’amala da Kafafen…
A halin yanzu akwai adadi mai yawa na mutane dake ta’ammali da wadannan kafafe na sadarwa a duniya. Misali,…
Tsokaci Kan Sabuwar Dokar Ta’ammali da Kafafen Sadarwa na Zamani a Najeriya…
Wannan bangare ya dora wa kamfanonin sadarwa ne wasu hakkoki, don rage yaduwa da bunkasar labarun karya da na bogi…
Tsokaci Kan Sabuwar Dokar Ta’ammali da Kafafen Sadarwa na Zamani a Najeriya…
Su wadannan manyan kafafen sadarwa da adadin ‘yan Najeriya masu rajista dasu ya wuce dubu dari, dole ne suyi…