Browsing Category
Kere-Kere
Filin Ji-Ka-Karu (2)
Wannan shi ne kashi na biyu na filin "Ji-Ka-Karu". Kashi na farko ya gabata a makon jiya. A sha karatu lafiya.
Filin Ji-Ka-Karu (1)
Filin "Ji-Ka-Karu" fili ne da na ware shi don fa'idantar da masu karatu kan fannin Kimiyya da Kere-kere a ilimance…
Kimiyyar Sandar Gora Wajen Kera Kekuna
Hikimar dan adam ba ta taba karewa. Ga yadda wasu bayin Allah ke amfani da sandar bishir gora, don kere kwarangwal…
Ciyar Da Najeriya Gaba a Fannin Kimiyya da Kere-Kere (5)
Wannan shi ne kashi na karshe, kuma mun dubi hanyoyin da za su kawo mana ci gaba ne a wannan fanni. Da fatan masu…
Ciyar da Najeriya Gaba a Fannin Kimiyya da Kere-Kere (4)
Wannan shi ne kashi na hudu a jerin kasidunmu kan hanyoyin ci gaba a fannin kimiyya da kere-kere a Najeriya, kuma…
Ciyar da Najeriya Gaba a Fannin Kimiyya da Kere-Kere (3)
A kashi na uku cikin jerin wadannan kasidu, mun yi bayani ne kan wasu ka'idoji shida da ake gejin ci gaban kowace…
Ciyar da Najeriya Gaba a Fannin Kimiyya da Kere-Kere (2)
A wannan makon ma mun ci gaba da yin mukaddima ne kan wannan maudu'i mai matukar mahimmanci, inda muka gwama ci…
Ciyar da Najeriya Gaba a Fannin Kimiyya da Kere-Kere (1)
Daga yau za mu fara jera bayanai kan hanyoyin da Najeriya za ta bi wajen ganin an habbaka fannin kimiyya da…
Mazan Jiya: Muhammad Ibn Musa, Al-Khawaarizmi (6)
A makon yau mun dubi rayuwar babban Malami ne Muhammad bin Musa, wanda aka fi sani da "Al-Khawarizmi", masani kan…
Mazan Jiya: Ibn Al-Haitham, Abu Aliy (5)
Bakonmu na yau shi ne Ibn Al-Haitham. Daya daga cikin manyan malamai magabata da suka yi fice a fannin kimiyyar…
Mazan Jiya: Abu Raihaan Al-Biroonee (4)
A yau mun karkare tarihin Abur Raihaan ne. Inda muka kawo bayani kan littattafan da ya rubuta, da maudu'in da suke…
Mazan Jiya: Abu Raihaan Al-Biroonee (3)
Yau ga mu dauke da tarihin babban malami Abur Raihaan, Albirooni. Daya daga cikin mazan jiya, wadanda suka baiwa…