Browsing Category
Kimiyya
Bincike Kan Bacci da Mafarki a Mahangar Kimiyya (3)
Wannan shi ne kashi na uku na kasidarmu kan bacci da mafarki a mahangar kimiyya. A sha karatu lafiya.
Bincike Kan Bacci Da Mafarki A Mahangar Kimiyya (2)
Wannan shi ne kashi na biyu na kasidarmu kan bacci da mafarki a mahangar kimiyya. A sha karatu lafiya.
Bincike Kan Bacci Da Mafarki A Mahangar Kimiyya (1)
Daga cikin dabi'un dan adam masu ban mamaki, wanda har yanzu likitocin duniya sun kasa gano hakikaninsa a…
Yadda Aka Kera Jirgin Ruwan “RMS Titanic” (2)
Ga kashi na biyu na binciken da muke kan gudanarwa kan jirgin ruwan Titanic. Wannan shi ne bangaren binciken na…
Yadda Aka Kera Jirgin Ruwan “RMS Titanic” (1)
Shirin Fim din "Titanic" ya shahara matuka, har ta kai ga da yawa cikin mutane sun dauka kirkirarren labari ne…
Tsari Da Gudanuwar Na’urar “Black Box” (3)
Wannan kashi na uku kuma na karshe kenan kan bayanin na'urar "Black Box". Da fatan masu karatu na fa'idantuwa da…
Tsari Da Gudanuwar Na’urar “Black Box” (2)
Wannan kashi na biyu kenan kan bayanin na'urar "Black Box". Da fatan masu karatu na fa'idantuwa da bayanan. Duk…
Tsari Da Gudanuwar Na’urar “Black Box” (1)
Daga cikin na'urori masu ban mamaki da ba kowa yasan yadda suke aiki ba, akwai na'urar "Black Box" wacce ke cikin…
Me Ka Sani Kan Motoci Masu Amfani da Makamashin Lantarki? (3)
A yau ga mu dauke da ci gaban fassarar kasidar Steve Dent kan motoci masu amfani da makamashin lantarki. Wannan…
Me Ka Sani Kan Motoci Masu Amfani da Makamashin Lantarki? (2)
A yau ga mu dauke da ci gaban fassarar kasidar Steve Dent kan motoci masu amfani da makamashin lantarki. Mako mai…
Me Ka Sani Kan Motoci Masu Amfani da Makamashin Lantarki? (1)
A yau mun dauko kasidar daya daga cikin masana harkar sadarwa da kere-kere ne dake shafin Endgadget.com, wato:…
Kumbon Hukumar NASA Ya Isa Sararin Samaniya
Kumbon da Hukumar Binciken Sararin Samaniya na Kasar Amurka ta harba, ya isa sararin samaniya. Ga takaitaccen…