Browsing Category
Mahalli da Sinadarai
Dumamar Yanayi da Tasirinsa Ga Mahalli (1)
Dumamar yanayi, ko "Global Warming" kamar yadda ake kira a turance, yanayi ne da halin yanzu yake game duniya. A…
Tasirin Hadarin Nukiliyar Kasar Japan Ga Duniya
Cikin watan da ya gabata ne kasar Jafan ta fuskanci wata girgizar kasa mai girma da karfin gaske, wanda kuma…
Makamashin Hasken Rana (Solar Energy)
A ci gaba da bincikenmu kan makamashi, a wannan mako mun duba makamashin hasken rana ne, wato: "Solar Energy." A…
Ma’ana da Nau’ukan Makamashi
A bangaren kimiyyar makamashi, yau za mu fara bayani kan makamashi da ma'anarsa, da kuma nau'ukansa. A sha karatu…
Tsaunuka Masu Aman Wuta (4)
A kashi na hudu kuma na karshe, munyi bayani ne akan tokar dake bulbule mahallin da tsaunin da ya kama da wuta…
Tsaunuka Masu Aman Wuta (3)
Ga kashi na uku na binciken da muke ta faman yi kan tsaunuka masu aman wuta, wato: Volcanic Moutains.
Tsaunuka Masu Aman Wuta (2)
Wannan ci gaba ne daga kasidar makon jiya, kan tsaununa masu aman wuta, musamman na kasar Ice Land. A sha karatu…
Tsaunuka Masu Aman Wuta (1)
Sanadiyyar wasu tsaunuka masu aman wuta da suka balbale sararin samaniyar duniya ta bangaren turai da amurka, daga…
Yadda Ake Tacewa da Sarrafa Danyen Mai
A yau mun karkare wannan bincike kan yadda ake hako danyen mai daga karkashin kasa ko teku. Da fatan masu karatu…
Yadda Aka Fara Hako Danyen Mai
Daya daga cikin masu karatu ya bukaci a sanar dashi yadda ake hako danyen mai daga karkashin kasa ko teku. A…
Sinadaran Da Ke Cikin Ruwa
Cikin kashi na hudu, mun dubi dabi'u da sinadaran dake cikin ruwa ne. A sha karatu lafiya.
Yadda Ruwan Sama Ke Samuwa
Yau kuma ga mu dauke da bayani a kashi na uku kan yadda ruwan sama ke samuwa. Wannan na daga cikin abubuwa masu…