Browsing Category
Wayar Salula
Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (2)
Dukkan wayoyin salula masu amfani da sikirin nau’in LCD suna sarrafa haske da launi ne ta amfani da fasahar…
Bayani Kan Ɓangarorin Wayar Salula da Dalilan Tsada ko Araharta (1)
Manyan babbar manhajar wayar salula dake cin kasuwansu yanzu su ne: “Android”, wanda kamfanin Alphabet (ko Google)…
Nan Gaba Za A Fara Amfani Da Keɓantaccen Suna (Username), Maimakon Lambar Wayar…
Manufar samar da wannan tsari dai, shi ne don tabbatar da ƙarin tsaro ga masu amfani da wannan manhaja, musamman na…
Fasahar “SMS”: Shekaru 30 Bayan Ƙirƙira (3)
A nan gida Najeriya ma mun ga tasirin wannan fasaha. A farkon bayyanar wayar salula jama’a sun fuskanci caji mai…
Fasahar “SMS”: Shekaru 30 Bayan Ƙirƙira (2)
Saboda shaharar fasahar saƙon tes, a ƙasar Jafan an samu yaɗuwar wata sabuwar hanyar yaɗa adabi a shekarar 2003,…
Fasahar “SMS”: Shekaru 30 Bayan Ƙirƙira (1)
Ga masu bibiyar wannan shafi namu mai albarka, shekaru kusan 11 da suka gabata mun gabatar da jerin maƙaloli na…
Nazari Kan Karin Harajin Kudin Kiran Waya Da Na “Data”
An kiyasta cewa idan wannan sabuwar doka ta Karin haraji ta fara aiki, kamfanonin wayar salula za su kara yawan…
Manhajar WhatsApp Za Ta Daina Aiki a Wayoyi 52
Na buga wannan makala ne don fadakarwa ga masu karatu a shafina dake Facebook.
Tasirin Dakatar da Shafin “Twitter” a Najeriya
An buga wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma'a, 11 ga watan Yuni, 2021.
Fasahar 5G: Kammalawa
An buga wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma'a, 15 ga watan Janairu, 2021.
Fasahar 5G: Jita-Jita Da Karerayi Kan 5G (3)
An buga wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma'a, 8 ga watan Janairu, 2021.
Fasahar 5G: Jita-Jita Da Karerayi Kan 5G (2)
An buga wannan makala ne a Jaridar AMINIYA ta ranar Jumma'a, 25 ga watan Disamba, 2020.