Browsing Tag
Adabi
Bunkasa Harshe da Al’ummar Hausawa: Daga Adabi Zuwa Kimiyya da Fasahar Sadarwa ta Zamani (4)
Ga kashi na hudu kuma na karshe, cikin jerin kasidun dake nazari kan rubuce-rubuce cikin harshen Hausa, da bukatar sauya salo zuwa wasu fannonin da ba na kirkirarrun labaru ba, don kara samar da wayewa ga al'umma.
Bunkasa Harshe da Al’ummar Hausawa: Daga Adabi Zuwa Kimiyya da Fasahar Sadarwa ta Zamani (3)
Ga kashi na uku cikin jerin kasidun dake nazari kan rubuce-rubuce cikin harshen Hausa, da bukatar sauya salo zuwa wasu fannonin da ba na kirkirarrun labaru ba, don kara samar da wayewa ga al'umma.
Bunkasa Harshe da Al’ummar Hausawa: Daga Adabi Zuwa Kimiyya da Fasahar Sadarwa ta Zamani (2)
Ga kashi na biyu cikin jerin kasidun dake nazari kan rubuce-rubuce cikin harshen Hausa, da bukatar sauya salo zuwa wasu fannonin da ba na kirkirarrun labaru ba, don kara samar da wayewa ga al'umma.
Bunkasa Harshe da Al’ummar Hausawa: Daga Adabi Zuwa Kimiyya da Fasahar Sadarwa ta Zamani (1)
A bayyane yake cewa abin da yafi yaduwa na littattafai cikin harshen Hausa labaru ne kirkirarru, wanda kuma galibi jigon soyayya yafi yawa a ciki. Ta la'akari da yadda duniya ke ci gaba ta hanyar kimiyyar sadarwa da kere-kere a yau, akwai…