Kimiyya Kumbon Hukumar NASA Ya Isa Sararin Samaniya Baban Sadik Mar 9, 2017 Kumbon da Hukumar Binciken Sararin Samaniya na Kasar Amurka ta harba, ya isa sararin samaniya. Ga takaitaccen bayani kan wannan jigila da kasar tayi.