Mudawwana – “WebLog” ko “Blog” – (2)
Idan mai karatu bai mance ba, a makon da ya gabata mun kawo bayanai ne kan Mudawwanar Intanet, wato Web Log, a turance, da tarihinta da kuma yadda ake mallakar mudawwana ga duk mai son yada nasa ra’yin don wasu su karanta a giza-gizan…