Dumamar Yanayi da Tasirinsa Ga Mahalli (1)
Dumamar yanayi, ko "Global Warming" kamar yadda ake kira a turance, yanayi ne da halin yanzu yake game duniya. A kasashenmu nan da yawa cikin mutane basu ma san me hakan ke nufi ba, balle tasirinsa ga mahallin da muke rayuwa a ciki.…