Tsaga a Jikin Wata: Mu’jiza ko Yawan Shekaru? (1)
Sanadiyyar samuwar wani hoto dake dauke da wata, wanda a jikinsa wata alama ta bayyana mai kama da tsaga, jama'a sunyi ta yaya batu cewa ai wannan tsaga dake jikin hoton wannan wata, asalin tsagar da Allah ke ishara gare ta ne a Al-Kur'ani,…