Kimiyya Hattara, Ana Iya Satar Tunaninka Nan Gaba! Baban Sadik Mar 24, 2017 Ci gaban kimiyyar sadarwa da na halitta sai kara gaba suke. Wani bincike na nuna nan gaba ma, ana iya sace wa mutum tunanin dake kwakwalwarsa. Mai karatu, ka ji wannan batu kuwa?