Asali da Bunkasa
Duk da cewa bincike na hakika a tsarin binciken kimiyya na zamani kan wannan fannin ilmi bai shige shekaru ashirin da wani abu ba, sai dai idan muka yi la'akari da tsarin zamantakewar dan adam a wannan duniya, dangane da…
A kashi na biyu nayi yunkurin fassara wasu kalmomi ne masu alaka da wannan fanni. Wadannan kalmomi za su ci gaba da bayyana a cikin kasidun da za su no nan gaba. Sai a kiyaye.
A yau za mu fara nazari na musamman mai zurfi kan sinadaran dabi'ar halitta. Wannan fanni ne dake lura da siffofi na dabi'un halitta da a turance ake kira: "Genetics." Yanayin rubutun, da harshen da nayi amfani dashi, yana da sarkakiya…