Tsarin Gadon Dabi’u Da Siffofin Halitta (Genetics) (9)
Wannan shi ne kashi na tara a jerin kasidun da muke kwararowa kan Fannin Gadon Dabi'u da Siffofin Halitta, wato: "Genetics". Kuma ci gaba ne daga kasidar makon da ya gabata. Duk abin da ba a fahimta ba, ana iya rubuto sako ko ta wayar…