Kashi na uku cikin jerin kasidun da muke kawowa kan hanyoyin da yan dandatsa ke bi wajen aiwatar da ta'addancinsu ga kwamfutocin jama'a. A sha karatu lafiya.
Ga alama wani sabon salon yaki na kokarin bunkasa a tsakanin kasashe. A baya mun san galibin yaki tsakanin kasashe ko dai ya zama na makami ne, ko kuma na cacar baki da diflomasiyya. Amma a halin yanzu kasashe na yakar juna ta hanyar…
A makon da ya gabata mun fara kawo bayanai ne kan kwayoyin cutar kwamfuta da tsarin su da yadda suke yaduwa, da kuma tasirin su. A karshe kuma sai muka kawo nau’ukan wadannan cututtuka da ke damun kwamfuta da hana ta sakewa. A yau idan…
‘Yan Dandatsa kwararru ne kan harkar kwamfuta da abin da ya shafi ruhinta, masu amfani da kwarewarsu wajen shiga kwamfutocin mutane ba tare da izni ba, a nesa ne ko a kusa ; masu aiko ma kwamfutoci cututtuka da dama, don satan bayanai ko…