Ga kashi na uku kuma na karshe, cikin jerin binciken da muke yi kan fasahar "Fibre Optics," sabuwar fasahar waya dake daukan sinadaran haske don aiwatar da sadarwa.
Daga cikin nau'ukan wayoyin dake dauke da sinadaran sadarwa a zamanin yau akwai nau'in "Fibre Optics", wanda ke samuwa ta hanyar gilasai da ake nikewa a dama shi kamar kunu. Daga wannan mako za mu fara bincike don fayyace hakikanin wannan…
Bincike na musamman kan hakikanin fasaha da na'urar dake tafiyar da rediyo. Kasidun da muka gabatar a baya kan fasahar rediyo sun shafi tsarin shirye-shirye ne da yadda ake saurare. Amma wannan jerin kasidu da za mu fara daga yau, za su…
A makon yau mun dubi rayuwar babban Malami ne Muhammad bin Musa, wanda aka fi sani da "Al-Khawarizmi", masani kan fannin lissafi, wanda sanadiyyar bincikensa ne aka samu asalin ilimin da ya shafi kariyar bayanai a fannin sadarwa na zamani.…