Browsing Tag

Intanet

- Advertisement -

Sakonnin Masu Karatu (2013) (2)

Kamar yadda aka saba lokaci zuwa lokaci, ga wasu daga cikin sakonninku nan.  Wannan kashin farko ne, a mako mai zuwa in Allah yaso zan turo kasha na biyu.  Don Allah a rika turo sakonni masu ma’ana, kuma a rika rubuto wuri da sunan mai…

Sakonnin Masu Karatu (2012) (1)

Saboda wasu dalilai da suka sha karfina ba zan samu ci gaba da kasidar da muka faro makonni uku da suka gabata ba a yau, sai dai mako  mai zuwa in Allah yaso.  A bi ni bashi don Allah. A yau ga wasu daga cikin sakonnin da kuka aiko a baya.…