Tasirin Fasahar Intanet Ga Kwakwalwar Dan Adam (2)
A makon da ya gabata ne idan masu karatu ba su mance ba, mu ka fara jero bayanai kan irin tasirin da Fasahar Intanet ke yi ga kwakwalwar dan Adam, saboda irin mu’amalar da ya ke yi da wannan fasaha. Mun yi bayanin irin dalilan da ke…