Mu Leka Duniyar ‘Yan Dandatsa (Hackers) (1)
‘Yan Dandatsa kwararru ne kan harkar kwamfuta da abin da ya shafi ruhinta, masu amfani da kwarewarsu wajen shiga kwamfutocin mutane ba tare da izni ba, a nesa ne ko a kusa ; masu aiko ma kwamfutoci cututtuka da dama, don satan bayanai ko…