Ga wasu daga cikin sakonnin da nake samu a lokuta daban-daban. Na amsa su iya gwargwado. Da fatan za a rika rubuto adireshi da cikakken suna, bayan tambaya.
Kasar Sin ta ba da sanarwar daina amfani da motoci masu amfani da makamashin man fetur da dizil a kasarta zuwa shekarar 2040. A makon jiya mun fara yin nazari kan sakon dake dunkule cikin wannan sanarwa nata, da kasashen da suka yi wanann…
Kasar Sin ta ba da sanarwar daina amfani da motoci masu amfani da makamashin lantarki a kasarta zuwa shekarar 2040. Daga yau zuwa makonni biyu ko uku dake tafe, zamu yi nazari kan sakon dake dunkule cikin wannan sanarwa nata, da kasashen…