Kimiyya Launin Ruwan Teku Baban Sadik Mar 13, 2017 Wannan shi ne kashi na biyu cikin jerin kasidun da muka fara kawowa kan tekunan duniya. A yau mun dubi launin ruwan teku ne. A sha karatu lafiya.