Ga wasu daga cikin sakonnin da nake samu a lokuta daban-daban. Na amsa su iya gwargwado. Da fatan za a rika rubuto adireshi da cikakken suna, bayan tambaya.
Kamar yadda aka saba lokaci zuwa lokaci, ga wasu daga cikin sakonninku nan. Wannan kashin farko ne, a mako mai zuwa in Allah yaso zan turo kasha na biyu. Don Allah a rika turo sakonni masu ma’ana, kuma a rika rubuto wuri da sunan mai…
A cikin kasidar da ta gabata makon jiya ne mai karatu ya samu bayanai kan tsarin sadarwa a tsakanin kwamfutoci, abin daa Turance ake kira Computer Networking. Bayan ‘yar gajeriyar gabatarwa, mun kawo bayani kan ma’ana da kuma nau’ukan…
Fasahar Intanet ta samo asali ne sanadiyyar musayar bayanai da kwamfutoci ke yi a tsakaninsu. Yau za mu dubi yadda kwamfutoci ke aiwatar da irin wannan sadarwa, wanda ya sauya duniya ta bangaren sadarwa.
A yau kuma ga mu dauke da bayanai, a takaice, kan kwamfuta da manhajojinta. Duk da yake wannan shi ne abin da ya kamata a ce mun fara dashi, amma dokin sanin Intanet da karikitanta ne suka shagaltar da mu. Don haka tunda mun kawo wani…
Manhajar WhatsApp na cikin sababbin manhajojin wayar salula (Mobile Application) da suke tashe a yanzu, kuma ana hasashen nan gaba sai ta kere sauran manhajoji. A yau za mu dubi yadda tsari da kintsin wannan manhaja yake ne. A sha karatu…