Tasirin Hadarin Nukiliyar Kasar Japan Ga Duniya
Cikin watan da ya gabata ne kasar Jafan ta fuskanci wata girgizar kasa mai girma da karfin gaske, wanda kuma sanadiyyar haka nan take tekun kasar ya kama ambaliya (Tsunami). Wannan ambaliya ya kwashe gidaje da garuruwa da jama'a sama da…