Fasaha Kwamfuta da Bangarorinta (2) Baban Sadik Apr 6, 2017 Kashi na biyu cikin nazarin da muka faro kan kwamfuta da dukkan bangarorinta mahimmai. A sha karatu lafiya.
Fasaha Kwamfuta da Bangarorinta (1) Baban Sadik Apr 6, 2017 A yau kuma ga mu dauke da bayanai, a takaice, kan kwamfuta da manhajojinta. Duk da yake wannan shi ne abin da ya kamata a ce mun fara dashi, amma dokin sanin Intanet da karikitanta ne suka shagaltar da mu. Don haka tunda mun kawo wani…