Yadda Yankewar Wayoyin Sadarwar Intanet a Teku Ya Kawo Cikas a Tsarin Sadarwar Intanet a Najeriya Da…
An fara shimfiɗa wayoyin sadarwa a ƙarƙashin teku ne tun cikin ƙarni na 19, cikin shekarar 1858 tsakanin ƙasar Canada da ƙasar Ireland dake nahiyar Turai. A lokacin nan ana amfani da fasahar sadarwa ta Telegram ce, kuma idan aka aika sako…