Kimiyya Makamashin Hasken Rana (Solar Energy) Baban Sadik Mar 21, 2017 A ci gaba da bincikenmu kan makamashi, a wannan mako mun duba makamashin hasken rana ne, wato: "Solar Energy." A sha karatu lafiya.
Kimiyya Ma’ana da Nau’ukan Makamashi Baban Sadik Mar 21, 2017 A bangaren kimiyyar makamashi, yau za mu fara bayani kan makamashi da ma'anarsa, da kuma nau'ukansa. A sha karatu lafiya.