Bayan dawowa daga hutun Sallah na lura muna da kwantai na wasikun masu karatu wadanda bamu amsa su ba, wadanda kuma suna dauke ne da tambayoyi masu ma’ana. Don haka wannan mako zamu dulmuya hannunmu ne cikin taskar wasikunku, don amsa…
A kashi na karshe, kasidarmu ta dubi alakar dake tsakanin kimiyya da kuma mu'ujizar Annabawa ne. Sannan ta tantance hakikanin gaskiyar lamarin wannan hoto.
Ga kashi na na kasidar dake mana bayani kan tsaga a jikin wata. A wannan mako mun yi bincike ne kan asalin hoton dake yawo a Intanet. A sha karatu lafiya.
Sanadiyyar samuwar wani hoto dake dauke da wata, wanda a jikinsa wata alama ta bayyana mai kama da tsaga, jama'a sunyi ta yaya batu cewa ai wannan tsaga dake jikin hoton wannan wata, asalin tsagar da Allah ke ishara gare ta ne a Al-Kur'ani,…