BotNet: Ma’ana da Amfaninsa Ga ‘Yan Dandatsa
A yau za mu karasa bayani kan sauran shahararrun manhajojin da suka ci duniya (kuma suke kan ci a yanzu) a duniyar Intanet, wajen aiwatar da wadannan aikace-aikace na cutarwa. Sai dai kuma, sabanin yadda nace a makon da ya gabata, ba za mu…